<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1)  Gurasar rai, ciyad da ranmu yau,
 Yunwa ta ja mu zuwa gidanka.
 Da dukan zuciya mu ke nemanka,
 Albarkaci Maganarka yanzu.

[V2]
 2)  Rijiyar rai, ƙishi ne mu ke ji.
 Kogunan duniya duka muka ƙi.
 Rijiyar rai, ƙosad da dukanmu
 Koguna masu rai dai mu ke so.

[V3]
 3) Maganar rai, kai hasken duniya ne,
 Kai mu ke bi, kai kuwa Shugaba ne,
 Ka ji addu'o'inmu duka yau,
 Ka bi da mu, ya Yesu, har ka zo.</lyrics>
<title>Gurasar Rai, Ciyad da Ranmu Yau LW66</title>
<hymn_number>66</hymn_number>
</song>